Labaran Najeriya Na Yau –6 Ga Nov, 2025 Majalisar Dattawa ta nuna damuwa kan asarar man fetur da ake zargin Najeriya ta yi fiye da dala biliyan $300saboda sata da rashin tsari a yankin Neja-Delta. Rahoton wucin gadi ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 5 Ga Nov, 2025 Sojojin Najeriya sun ce sun hana ’yan ta’adda kai hari kan sansanin Forward Operating Base (FOB) Kangar da ke Mallam Fatori, Jihar Borno. Rundunar ta tabbatar da cewa an ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 4 Ga Nov, 2025 1. Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 19 A Kano:Akalla ’yan bindiga 19 aka kashe yayin arangama da dakarun Operation MESA a karamar hukumar Shanono, Jihar Kano. Sojoji biyu da ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 31 Ga Oct, 2025 1. Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Nadin Dr. Bernard Doro A Matsayin Minista:Majalisar Dattawa ta amince da nadin Dr. Bernard Doro a matsayin sabon minista bayan tantancewa da ta ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 29 Ga Oct, 2025 1. Gwamnatin Amurka ta soke takardar izinin shiga ƙasar (visa) ta B1/B2 da aka bai wa fitaccen marubuci kuma mai lambar yabo ta Nobel, Farfesa Wole Soyinka. Soyinka ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 28 Ga Oct, 2025 1. Shugaba Tinubu Ya Sadu Da Sabbin Hafsoshin Tsaro: Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da sabbin hafsoshin tsaro a fadar gwamnati, Abuja, a ranar Litinin. ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 24 Ga Oct, 2025 1. Sabon Shugaban INEC Ya Kama Aiki: Sabon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya kama aiki a yau Alhamis bayan rantsuwar da Shugaba ... Read More

